Alhamdulillah! Hukumar DSS ta bankado shirin Boko Haram na kai hari jihohin Arewa 4 a bikin Sallah

Alhamdulillah! Hukumar DSS ta bankado shirin Boko Haram na kai hari jihohin Arewa 4 a bikin Sallah

Hukumar yan sandan liken asiri wato DSS tace ta bankado wani shirin da Boko Haram keyi na kai hari jihar Kano, Kaduna, Sokoto da Borno lokacin bikin karamar Sallah.

Yayinda wani jami’in hukumar yake Magana yau a Abuja, yace an damke wani kasugumin dan Boko Haram mai suna Bashir Mohammed wanda ake zargin kwararren mai hada Bam ne.

Yace an gano bindigogi 8, AK47 20, nakiyoyi 27, harsasai 793 da wasu kayayyaki a gidan Bashir.

Alhamdulillah! Hukumar DSS ta bankado shirin Boko Haram na kai hari jihohin Arewa 4 a bikin Sallah

Alhamdulillah! Hukumar DSS ta bankado shirin Boko Haram na kai hari jihohin Arewa 4 a bikin Sallah

“A makonnin da suka gabata, hukumar ta gano wani kaidin yan Boko Haram na kai hare-haren Bam birane daban-daban a fadin tarayya,”

KU KARANTA: Kotun koli to tunbuke Sanata Danladi Abubakar

“Manufarsu shine su kai hari wurare irinsu kasuwanni, tashohin mota, wajajen wasanni, da wajajen bauta musamman masallatan Idi da kuma wasu wurare da akwai dandazon mutane. Wanda aka gano shine na Kano, Kaduna, Sokoto da Maiduguri.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda

NAIJ.com
Mailfire view pixel