366

USD/NGN

Mukaddashin Shugaba Osinbajo ya sake nada Bayarbe a wani muhimmin matsayi

Mukaddashin Shugaba Osinbajo ya sake nada Bayarbe a wani muhimmin matsayi

Mukaddashin shugaba Buhari Farfesa Yemi Osinbajo ya amince da nadin wani Bayarbe mai suna Dr. Abdul-Ganiyu obatoyinbo a matsayin shugaban hukumar kula da ayyukan gwamnatin tarayyar watau Public Service Institute of Nigeria (PSIN) a turance.

Wannan nadin dai ya fara ne daga 20 ga watan nan na Yuni sannan kuma na shekara biyar ne kacal.

Mukaddashin Shugaba Osinbajo ya sake nada Bayarbe a wani muhimmin matsayi

Mukaddashin Shugaba Osinbajo ya sake nada Bayarbe a wani muhimmin matsayi

NAIJ.com ta samu cewa wannan dai yana dauke ne a cikin wata sanarwa da Daraktan labarai a offishin kula da ma'aikatan gwamnati watau Director of Communications in the Office of the Head of the Civil Service of the Federation (OHoCSF) mai suna Haruna Imrana ya fitar.

A wani labarin kuma, Dino Melaye ya maka hukumar INEC kara kan batun takardar kiranyen da aka mika masu ta neman janye shi a matsayin Sanatan Kogi ta Yamma, Dino yana zargin an sanya sunayen matattu a cikin sunayen wadanda suka amince da adawo da shi gida.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe

Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe

Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe
NAIJ.com
Mailfire view pixel