366

USD/NGN

Kiranye: Sanata Dino Melaye ya maka hukumar INEC kotu, yace bata sabuwa

Kiranye: Sanata Dino Melaye ya maka hukumar INEC kotu, yace bata sabuwa

- Dino Melaye ya maka hukumar INEC kara kan batun takardar kiranyen da aka mika masu ta neman janye shi a matsayin Sanatan Kogi ta Yamma

- Dino yana zargin an sanya sunayen matattu a cikin sunayen wadanda suka amince da adawo da shi gida.

NAIJ.com dai a baya ta ruwaito maku cewa Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta rubuto wa Sanata Dino Melaye wasikar cewa ya shirya ranar 3 ga Juli za ta fara bin kadin Kiranyen da mafi rinjayen 'yan mazabarsa suka sa hannu a kan ya dawo gida sun gaji da shi.

Kiranye: Sanata Dino Melaye ya maka hukumar INEC kotu, yace bata sabuwa

Kiranye: Sanata Dino Melaye ya maka hukumar INEC kotu, yace bata sabuwa

Melaye dai ya kasance ba sa jituwa da gwamnan jiharsa ta Kogi , domin ko a cikin yan kwanakin nan sai da aka yi karan batta tsakanin yaran Melaye dana gwamnan jihar Yahaya Bello inda har aka yi asarar rayuka.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ko kana so ko baka so Buhari shuagaban kasan ka ne - Inji Wike

Ko kana so ko baka so Buhari shuagaban kasan ka ne - Inji Wike

Ko kana so ko baka so Buhari shuagaban kasan ka ne - Inji Wike
NAIJ.com
Mailfire view pixel