365

USD/NGN

Aliko Dangote ya yi bikin Sallah tare da abokansa a jirgin ruwan sa (HOTUNA)

Rayuwa ta kan zamo mai dadi da walwala idan akwai kudin kashewa a duk lokacin da mutun ya so.

A ranar Lahadi, 25 ga watan Yuni, Musulmai a fadin duniya sunyi bikin karamar Sallah yayinda mutane da dama suka karbi bakuncin ‘yan uwa da abokan arziki don kwaryakwaryar walima.

Hakan ne ya kasance ga mai kudin Afrika, Aliko Dangote. Biloniyan ya shirya yar karamar liyafa a kasaitaccen jirgin saman sa.

Aliko Dangote ya yi bikin Sallah tare da abokansa a jirgin ruwan sa (HOTUNA)

Aliko Dangote ya yi bikin Sallah tare da abokansa a jirgin ruwan sa (HOTUNA)

Aliko Dangote wanda ya kammala azumin Ramadana na tsawon kwanaki 30 ya karbi bakuncin tsohon gwamnan jihar Cross River Donald Duke, Femi Otedola, Tunde Ayeni, Segun Awolowo, Niyi Adebayo da kuma Sam Njoku a kan jirgin ruwansa na miliyoyin naira a Lagas.

Aliko Dangote ya yi bikin Sallah tare da abokansa a jirgin ruwan sa (HOTUNA)

Aliko Dangote ya yi bikin Sallah tare da abokansa a jirgin ruwan sa (HOTUNA)

Da kallon hotunan, zaku ga cewa masu kudin sun jeru suna hira yayinda suke shirin cin abincin dake gaban su.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Wani gwamna Arewacin kasar ya ce yaki da cin hanci da rashawa nada wuya a Najeriya

NAIJ.com
Mailfire view pixel