366

USD/NGN

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

-Mutanen garin Dikwa sunyi sallar idi

- Sojojin da ke garin Dikwa sun gudanar da sallar idi a sansaninsu

Kakakin sojojin Najeriya Brig. Gen SK Usman ya bada sanarwa cewa jama’an garin Dikwa da ke Jihar Borno yau sun gudanar da sallar idi a cikin lumana a yayin da jaruman sojojin Najeriya ke basu kariya.

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

"Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki da kuma sadaukarwan dakarun sojojin Najeriya" cewar Brig. Gen SK Usman.

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Daga bisani suma sojojin sun gudanar da tasu sallar idin a sansaninsu.

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Hotuna: Jama'a sun gudanar da sallar idi a garin Dikwa

Muna rokon Allah Ya kara tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno da kasa gabaki daya. Ameen.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Dan shekara 10 ya labarta yadda ya zama gawurtaccen dan fashi da makami

NAIJ.com
Mailfire view pixel