Bikin Sallah: Osinbajo ya gana da Iyalin Shugaba Buhari

Bikin Sallah: Osinbajo ya gana da Iyalin Shugaba Buhari

– Farfesa Yemi Osinbajo ya gana da manyan mutane yayin murnar Sallar Idi

– Shugaban kasa Muhammadu Buhari dai na can Ingila inda yake jinya har yanzu

– Osinbajo ya gana da Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa bayan Sallar Idi

Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo ya gana da manyan mutane yayin da ke murnar Idin karamar Sallah. Daga ciki akwai Dan Shugaba Buhari watau Yusuf da kuma wasu manyan Jami’an Gwamnatin Kasar.

Bikin Sallah: Osinbajo ya gana da Iyalin Shugaba Buhari

Osinbajo ya da 'Dan Gidan Shugaba Buhari

KU KARANTA: Buhari zai kammala wa'adin sa - Osinbajo

Bikin Sallah: Osinbajo ya gana da Iyalin Shugaba Buhari

Ibrahim Magu da Lawal Daura sun kai ziyarar Sallah ga Osinbajo

Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo ya gana da manyan mutane jiya. Shugaban kasa Buhari dai na can Ingila inda yake jinya a halin yanzu. A jiya ne Farfesa Osinbajo ya gana da Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa.

Farfesa Yemi Osinbajo ya zauna da Ministan Abuja da kuma Shugaban EFCC Ibrahim Magu da Darektan Hukumar DSS na kasa watau Lawal Daura. Shekaran jiya Shugaba Buhari ya aiko sakon Sallah ga ‘Yan Najeriya. Shugaban ya nuna godiya da addu’o’in da ake yi masa.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Nnamdi Kanu yayi wa Jama'ar sa jawabi

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo

Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo

Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel