Gwamnatin jihar Kaduna ta kori ma’aikatan hanya na KASTELEA 124

Gwamnatin jihar Kaduna ta kori ma’aikatan hanya na KASTELEA 124

Gwamnatin Jihar Kaduna ta kori ma’aikatan Kula da bin dokar hanyoyi da gyara muhalli 124 saboda saba wasu dokoki da ya hada da karban cin hanci wajen masu laifi da sauransu.

NAIJ.com ta samu labarin cewa kamar yadda shugaban hukumar KASTELEA AbdulKadir Ahmed ya sanar ya ce hukumar ta sallami mutum daya saboda kama shi da ta yi dumu dumu yana karban cin hanci. Sauran kuma suna gujewa wajen aikinsu.

Gwamnatin jihar Kaduna ta kori ma’aikatan hanya na KASTELEA 124

Gwamnatin jihar Kaduna ta kori ma’aikatan hanya na KASTELEA 124

A wani labarin kuma, Tsohon dan takarar shugabancin kasa a Najeriya, Malam Nuhu Ribadu, ya ce babu wani bambanci tsakanin jam'iyyar APC mai mulki da kuma jam'iyyar adawa ta PDP a kasar.

Sai dai tsohon shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin ta'annati (EFCC) ya ce da gaske gwamnatin Muhammadu Buhari take yi wurin yaki da cin hanci da rashawa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Labari da duminsa: Aminu Atiku Abubakar, da ga tsohon mataimakin Obasanjo, zai kwan a sijin, bisa wannan zargi, karanta

NAIJ.com
Mailfire view pixel