Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

- Wani dan Najeriya ne gwarzon jami’ar likitanci da ke kasar Rasha

- Ya karashe karatunsa da makin CGPA 5.0

Wani abin alfahari ga Najeriya ya faru yayinda wani dalibi mai suna Mohammed Mustafa Cengiz ya karashe karatunsa a jami’ar ilimin likitanci a kasar Rasha kuma ya kasance zakaran wannan shekara.

Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

A ranan Litinin, 26 ga watan Yuni ne akayi taron yaye daliban jami’ar Kazan a kasar Rasha. Ministan kiwon lafiya da shugaban makarantan sun girmama shi.

Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

Wannan abu babban abun alfahari gay an Najeriya musamman mu yan arewacin Najeriya.

Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

Dan Najeriya kuma dan Arewa ne gwarzon jami’ar ilimin likitanci da ke kasar Rasha

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Sanatoci sun hurowa wani Ministan Shugaba Buhari wuta

Wata sabuwa: Sanatoci sun hurowa wani Ministan Shugaba Buhari wuta
NAIJ.com
Mailfire view pixel