366

USD/NGN

Kalli yadda aka ci mutuncin wata mata saboda ta saci masara (hotuna, bidiyo)

An ci mutuncin wata mata sanadiyar satan masara da tayi. An yi mata dukan tsiya.

Kalli yadda aka ci mutuncin wata mata saboda ta saci masara (hotuna, bidiyo)

Kalli yadda aka ci mutuncin wata mata saboda ta saci masara (hotuna, bidiyo)

A wata bidiyo, an ga gungun mutane sun dukanta matan akan sata. Yayinda wasu ke sukan abinda tayi, wasu na da ra’ayin cewa ai tayi sata ne saboda tana jin yunwa, saboda haka bai kamata a ci mutuncinta haka ba.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe

NAIJ.com
Mailfire view pixel