Masu-gudu-su-gudu: Hukumomin tsaro da bincike sun far wa gidan Namadi Sambo

Masu-gudu-su-gudu: Hukumomin tsaro da bincike sun far wa gidan Namadi Sambo

Jami'an tsaro na yan sanda da kuma yan sandan farin kaya watau DSS tare kuma da wasu jami'an na hukumar nan mai yaki da laifukan cin hancin da rashawa watau Independent Corrupt Practices and other related offences Commission (ICPC) sun dira a gidan tsohon mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo dake a Kaduna.

Jami'an dai sun dira ne a gidan a jiya da yamma da misalin karfe 3:00 sannan kuma suka shiga gidan yayin da kuma basu bar gidan ba har sai can wajen karfe 5:30 na yamma.

Masu-gudu-su-gudu: Hukumomin tsaro da bincike sun far wa gidan Namadi Sambo

Masu-gudu-su-gudu: Hukumomin tsaro da bincike sun far wa gidan Namadi Sambo

NAIJ.com ta samu labarin cewa jami'an tsaron sun zo gidan ne cikin manyan motoci guda biyu fara da kuma baka.

Haka zalika jami'an da suka zo yin binciken sun kai kamar 10 inda kuma wasu da dama suka tsaya a waje suna jiran su.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi
NAIJ.com
Mailfire view pixel