Kasugumin mai garkuwa da mutane: Evans ya bayyana yawan kudin da cikin asusun bankin sa

Kasugumin mai garkuwa da mutane: Evans ya bayyana yawan kudin da cikin asusun bankin sa

Babban mai garkuwa da mutane, Evans, yac shi ba Biloniya bane kamar yadda ake rayawa a kafofin yada labarai.

Yayinda yake Magana da jaridar Tribune, Evans yace jahilci ne idan ya dauki kudadensa ya kai bankuna, innama kawai gidaje yake saya da su a Najeriya da Ghana.

Ni ba Biloniya bane, bani da kudi a asusun bankuna na. Kila inada N20,000 a wasu amma ba irin kudaden da kuke tunanin jiba zaku samu a asusuna.”

“Inada asusun da ban tabawa amma babu kudi a ciki

Kasugumin mai garkuwa da mutane: Evans ya bayyana yawan kudin da cikin asusun bankin sa

Kasugumin mai garkuwa da mutane: Evans ya bayyana yawan kudin da cikin asusun bankin sa

. Jahili ne kawai zai ajiye irin wadannan makudan kudin da nike karba a banki. Inada gidaje 2 a Magodo Legas, sannan wasu 2 a Accra Ghana."

KU KARANTA: Anyi jana'izar Soji 2 da sukayi wafati a filin daga

“Dukiyar da nike da shi kenan. Amma wasu an cewa inada gidaje a fadin duniya. Wasu sunce ina gida a kasan Afrika ta kudu amma ban da shi.

“Bani kadai ni ke amsan dukkan kudaden ba. Inada masu yi mini aiki kuma ina biyansu.

“A maimakon ajiye kudade banki, gidaje nake saya da su. Na fadawa yan sanda kudin da na sayi gidajen."

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo

Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo

Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel