Kiwon lafiya: Shan maganin ‘Paracetamol’ na da hadari ga mace mai juna biyu – Farfesa David Mabjerg Kristensen

Kiwon lafiya: Shan maganin ‘Paracetamol’ na da hadari ga mace mai juna biyu – Farfesa David Mabjerg Kristensen

An gargadi mata masu juna biyu akan shan maganan Paracetamol saboda yana iya shafan yaron da ke cikin mahaifa.

Wannan na kunshe cikiin sabon binciken da aka wallafa kan haihuwa.

Masu binciken sun samu cewa Paracetamol na hana girman da na miji ta hanyar rage sinadarin da namiji a jikinshi. Kana kuma an samu yana rage kwayayan haihuwa a na mace.

Kiwon lafiya: Shan maganin ‘Paracetamol’ na da hadari ga mace mai juna biyu – Farfesa David Mabjerg Kristensen
Kiwon lafiya: Shan maganin ‘Paracetamol’ na da hadari ga mace mai juna biyu – Farfesa David Mabjerg Kristensen

Farfesa David Mabjerg Kristensen, na jami’ar Copenhagen a kasar Denmark, yace: “ Mun nuna cewa raguwan testosterone na rage girman gabobin namiji kamar yadda ya kamata. Wannan kuma yana shafan jima’i.”

KU KARANTA: Evans ya bayyana yawan kudinsa a banki

“A wata gwaji da mukayi a kan bera, ya nuna cewa lokacin girma kwai ya samu mishkala.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel