• 363

    USD/NGN

Aure ya karbi Agbani Darego-Danjuma

Aure ya karbi Agbani Darego-Danjuma

- Sarauniyar kyau ta duniya a baya, Agabani Darego na nan da kyanta kamar lokacin da aka nada mata kanbun sarautar kyau

- Kyakkyawar ta shiga dakin aure kwanakin baya tare da burin ranta biloniya

- Ta yada kyaawan hotunan ta don tabbatar da cewa aure ya karbe ta

Sababbin hotunan Agbani Daego sun hadu matuka. Sarauniyar kyau ta duniya ta shiga dakin aure kwanan nan amma har yanzu tana nan da kyan ta kamar lokacin da ta ci gasar sarauniyar kyau a 2001.

KU KARANTA KUMA: Bamu iya cinye abin da muke nomawa - Minista Ogbeh

Ko wacce mace na da kyau ta fanni daban-daban, amma Misis Danjuma ta daban ce, kyanta ma na daban ne, ta yi matukar kayatuwa cikin kayayyakin da ta sa.

NAIJ.com ta tattaro maku hotunan dake nuni ga cewa aure ya karbe ta sosai

Aure ya karbi Agbani Darego-Danjuma

Agbani Darego-Danjuma

Aure ya karbi Agbani Darego-Danjuma

Agbani mai kyau

Aure ya karbi Agbani Darego-Danjuma

Mai zafi

Aure ya karbi Agbani Darego-Danjuma

Sarauniyar duniya

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

An jinjinawa wasu Gwamnoni game da irin rawar da su ke takawa

An jinjinawa wasu Gwamnoni game da irin rawar da su ke takawa

Gwamnatin Tarayya ta yabawa wasu Gwamnoni 4 a Kasar; ko ka san dalili
NAIJ.com
Mailfire view pixel