366

USD/NGN

YANZU YANZU: Sakatariyar tarayya Abuja ta kama da wuta

YANZU YANZU: Sakatariyar tarayya Abuja ta kama da wuta

Rahotanni dake zuwa ma NAIJ.com na nuna cewa ginin sakatariyar tarayyah dake Abuja na ci da wuta a yanzu haka.

Ginin ma’aikatar lafiya ne ya kama da wuta, a cewar wani idon shaida a gurin da abun ya afku, jaridar Premium Times ta rahoto.

Ya kuma bayyana cewa masu kwana-kwana na kokarin ganin sun kashe wutan.

YANZU YANZU: Sakatariyar tarayya Abuja ta kama da wuta

Ginin ma’aikatar lafiya ne ya kama da wuta

KU KARANTA KUMA: Kamfanonina za su iya ceto Najeriya daga dogaro da mai - Dangote

Zuwa yanzu ba’a san musabbabin abun da ya haddasa tashin gobaran ba.

Wannan na zuwa mako daya bayan cocin kan dutse ya ci wuta a Abuja a ranar Lahadi 25 ga watan Yuni. Kalli bidiyon gobarar a kasa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe

Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe

Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe
NAIJ.com
Mailfire view pixel