Kukasheka wai kana Sallah, kana bata ruwan alwala– Dan Boko Haram a sabon bidiyo

Kukasheka wai kana Sallah, kana bata ruwan alwala– Dan Boko Haram a sabon bidiyo

Wata sabuwar bidiyon da ke nuna yadda Boko Haram suka gudanar da Sallar idinsu ya bayyana a yanar gizo.

Jaridar Sahara Reporters ta daura wannan bidiyo ne a jiya 1 ga watan Yuli. daya daga cikin shugabannin Boko Haram yayi maganganu iri-iri a cikin bidiyon inda ya tsinewa kakakin hukumar sojin Najeriya, Birgediya Janar Sani Usman Kukasheka.

Kukasheka wai kana Sallah, kana bata ruwan alwala– Dan Boko Haram a sabon bidiyo

Kukasheka wai kana Sallah, kana bata ruwan alwala– Dan Boko Haram a sabon bidiyo

Yace: “ Ga dagutan Najeriya, Kukasheka karyan da kakeyi kaji tsoron Allah, Wai kana Sallah, kana bata ruwan alwala, kana yaudaran mutane, karyan banza, Allah ya tsine maka albarka.”

KU KARANTA:

Kalli cikakken bidiyon abinda ya fada.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Shugaba Muhammadu ya halarci zama da Donald Trump

Shugaba Muhammadu ya halarci zama da Donald Trump

Shugaba Muhammadu ya halarci zama da Donald Trump
NAIJ.com
Mailfire view pixel