365

USD/NGN

Sakona ga arnan duniya, yanzu zaku fara ganinmu a kan ku – Cewar karamin yaro dan Boko Haram (Bidiyo)

Wata sabuwar bidiyon da ke nuna yadda Boko Haram suka gudanar da Sallar idinsu ya bayyana a yanar gizo.

Jaridar Sahara Reporters ta daura wannan bidiyo ne a jiya 1 ga watan Yuli. daya daga cikin shugabannin Boko Haram yayi maganganu iri-iri a cikin bidiyon wanda ya kunshi maganar wani karamin yaro inda yayi barazana ga arnan duniya.

Sakona ga arnan duniya, yanzu zaku fara ganinmu a kan ku – Cewar karamin yaro dan Boko Haram (Bidiyo)

Sakona ga arnan duniya, yanzu zaku fara ganinmu a kan ku – Cewar karamin yaro dan Boko Haram (Bidiyo)

Yace: “ Sakona na biyu zuwaga arnan duniya; muna nan addinin Allah sai munyi, muna nan baku karar da mu ba, kuna cewa kun karar da mu ko, gamu nan, yanzu zaku fara jinmu a kan ku. Yaki yanzu muka fara.

KU KARANTA: Jam'iyyar PDP ta fara kokawa da Nnamdi Kanu

“Kuma wallahi kuji, dimokradiyya harmun ne.”

Kalli cikakken bidiyon abinda ya fada.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

NAIJ.com
Mailfire view pixel