Waiwaye: Ko kun san Marigayi Maitama Sule ya taba kira da yi juyin juya Hali?

Waiwaye: Ko kun san Marigayi Maitama Sule ya taba kira da yi juyin juya Hali?

- Kafin rasuwar Maitama Sule, yayi Magana akan kalubalen da ke fuskantar Najeriya da hanyoyin da yakamata a bi don a magance su.

- Dattijon da ya rasu a ranar litinin da ta gabata, yayi Magana akan samun man fetur.

- ‘Abubuwa biyu masu anfani don cigaban Kasa, ilimi da noma’ - inji marigayi Dan Masanin Kano.

Sanin tarihi yana da anfani domin a san zamanin baya don a san tsarin da za a yi a gaba. Dole sai an hadu manya da yara domin Kasar mu ta cigaba.

Waiwaye: Ko kun san Marigayi Maitama Sule ya taba kira da yi juyin juya Hali?

Waiwaye: Ko kun san Marigayi Maitama Sule ya taba kira da yi juyin juya Hali?

‘Yan Najeria daban suke, in da zaku samu zaman lafiya da kwanciyar hankali mara yankewa na kimanin shekaru 15 zuwa 20 toh da kasarku ta zama gagarumar kasa. da ma’adanai, na mutane da ma’adanan kasa kuma mutanenku suna da kwazo da fasaha.

LABARAI MASU ALAKA:

> Gawar Marigayi MAitama Sule Ta Iso Abuja

> Yanzu za'a sallaci Marigayi Maitama Sule

> Buhari yayi magana kan rasuwar Maitama Sule

A cikin wadannan shekarun 15 zuwa 20 , zaku yi amfani da fasahar ku, kuyi aiki tukuru ku yi amafani da arzukan da kuke da su domin ku habaka tattalin arzikinku toh a lokaci kankani Nijeriya zata yi karfin da zaayi shakkarta.

Tattalin arziki me tasowa yana bukatar kasuwa, ku kuma baku da matsala wurin samun kasuwa, yawan jamaar da kuke dasu a Nijeriya ma kadai ya isar muku kasuwa. Duk da haka kasuwar da kuke da ita a gida zata habaka, daukacin Afrika ta yamma zata zama kasuwarku, amma ba zamu yadda da wannan ba saboda zaku zamar mana kadangaren bakin tulu.Saboda mutanen Kasar nan suna da kwazo da fasaha.

Sannan habaka harkar noma ma yana da matukar anfani, domin zai ciyar da Najeriya da Kassashen da ke Afrika ta Kudu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo

Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo

Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel