• 363

    USD/NGN

Kamfanin jirgin Ethiopia zata fara aiki a babban filin jirgin saman jihar Kaduna

Kamfanin jirgin Ethiopia zata fara aiki a babban filin jirgin saman jihar Kaduna

- Jirgin Ethiopia Airline zai fara aiki a Kaduna din-din-din

- Kamfanin jirgi ta fara zuwa Kaduna ne lokacin da aka dawo da jirage Kaduna daga Abuja makonnin da suka gabata

Bayan tattaunawa da gwamnatin jihar Kaduna tayi da kamfanin jirgin Ethiopian Airlines , zata fara sufuri a babban filin jirgin saman jihar Kaduna daga ranan 1 ga watan Augusta 2017.

Kamfanin jirgin Ethiopia zata fara aiki a babban filin jirgin saman jihar Kaduna

Kamfanin jirgin Ethiopia zata fara aiki a babban filin jirgin saman jihar Kaduna

Wannan bayanin ya fito ne daga bakin daya daga cikin ma’aikatan gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufa’I, Maryam Abubakar.

Kamfanin jirgin Ethiopia zata fara aiki a babban filin jirgin saman jihar Kaduna

Kamfanin jirgin Ethiopia zata fara aiki a babban filin jirgin saman jihar Kaduna

KU KARANTA: Ana sa rai Naira zata kara daraja

Ta saki jawabin ne a shafin ra’ayi da sada zumunta ta Fezbook yau Talata, 4 ga watan Fabrairu, 2017 inda tace:

“ Bayan tattaunawa da gwamnatin jihar Kaduna tayi da kamfanin jirgin Ethiopian Airlines ,muna farin cikin sanar muku da cewan kamfanin jirgin zata fara sufuri a babban filin jirgin saman jihar Kaduna daga ranan 1 ga watan Augusta 2017.”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Kalaman Gwamna Nasir El-Rufai sun jawo masa magana

Kalaman Gwamna Nasir El-Rufai sun jawo masa magana

Sanata Baba Ahmed yayi wa Gwamna El-rufai wani kakkausan raddi
NAIJ.com
Mailfire view pixel