Ina da masaniya game da rashin lafiyar marigayi Maitama Sule - Buhari

Ina da masaniya game da rashin lafiyar marigayi Maitama Sule - Buhari

- Shugaba Buhari y ace yana da masaniya kan rashin lafiyar Maitama Sule

- Ya ce yana jin dadin shawarwarin marigayin a lokacin da yake raye

- Ya yi ta’aziya ga iyalan marigayin da gwamnatin jihar Kano bisa rashin da suka yi

Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya jadadda cewar yana da masaniya a kan halin rashin lafiya da Marigayi Maitama Sule ke ciki kafin rai ya yi halinsa.

Shugaban kasar bayyana cewa yana matukar karuwa da shawarwarin marigayin a duk lokacin da Allah ya yi haduwarsu.

Buhari ya ce marigayin na daga cikin Dattawan da ke kishin ganin Nijeriya ta ci gaba a maimakon fifita bukatun kansa.

Ina da masaniya game da rashin lafiyar marigayi Maitama Sule - Buhari

Buhari bayyana cewa yana matukar karuwa da shawarwarin marigayin a duk lokacin da Allah ya yi haduwarsu

Daga karshe Shugaban kasar ya jajantawa iyalan marigayin da kuma gwamnatin Kano a kan wannan babban rashi da suka yi.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Kamata yayi Buhari ya maida albashi mafi karanci N145,000 - Sanata Shehu Sani

Kamata yayi Buhari ya maida albashi mafi karanci N145,000 - Sanata Shehu Sani

Kamata yayi Buhari ya maida albashi mafi karanci N145,000 - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel