Aisha Buhari ta isa birnin Landan domin ganin mijinta

Aisha Buhari ta isa birnin Landan domin ganin mijinta

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari ta isa birnin Landan, kasar Ingila bayan ta wakilci Najeriya a taron OAFLA karo na 15 a kasar Itopiya.

Hajiya Aisha ta isa Landan bayan tafiyar sa’o’I 7 a sararin samaniya daga kasar Addis Ababa zuwa Ingila.

Aisha Buhari ta isa birnin Landan domin ganin mijinta

Aisha Buhari ta isa birnin Landan domin ganin mijinta

Uwargidan shugaban kasan Najeriya, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta tafi kasar Itopiya domin wakiltan Najeriya a taron OAFLA da ke gudana yanzu a Addis Ababa, babban birnin kasar Itopiya.

KU KARANTA: Tsige Osinbajo: Abubuwa 4 da majalisa ke bukata

Aisha Buhari na halartan taron tare da dukkan sauran matan shugabannin kasashen Afrika da kewaye.

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/?ref=page_internal#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi
NAIJ.com
Mailfire view pixel