• 363

    USD/NGN

Anyi wa wata mai satan yara duka sannan aka banka mata wuta har lahira a Ikorodu

Anyi wa wata mai satan yara duka sannan aka banka mata wuta har lahira a Ikorodu

Kimanin makonni biyu bayan NAIJ.com ta rahoto cewa cewa mai satan mutane ta tsalake rijiya da baya a hannun fusattatun matasa, an kuma kashe wata a Ikorodu.

A cewar wani rubutu da aka buga a twitter daga shafukan @iamfatdon da @TrafficChiefNG, wata mai satar mutane ta yi rashin sa’a kamar yadda aka kashe ta a Ikorodu, jihar Lagas.

An rahoto cewa fusatattun matasa da suka kama ta a lokacin da yake aiwatar da kudirinta na satan mutane sun yi mata duka sannan suka banka mata wuta.

An ce ta yi yunkurin sace wasu yaran makaranta ne a hanyar Etunreren a Ojubode, Ikorodu.

Anyi wa wata mai satan yara duka sannan aka bankawa mata wuta har lahira a Ikorodu

Gurin da al'amarin ya afku. Hoto: @iamfatdon

KU KARANTA KUMA: Ina da wani buri! Kalli bidiyon Maitama Sule yana magana kafin mutuwar shi

Kalli yadda labarin yazo a shafin twitter:

Menene ra’ayinku a kan wannan? Shin wannan daukar doka ne a hannu?

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli wannan bidiyo na Madugun masu garkuwa da mutane, Evans

Related news

Gwamnatin jihar Borno na shirin dauka ma'aikata masu digiri 300 aiki

Gwamnatin jihar Borno na shirin dauka ma'aikata masu digiri 300 aiki

Gwamnatin jihar Borno na shirin dauka ma'aikata masu digiri 300 aiki
NAIJ.com
Mailfire view pixel