Wani mai digiri ya saci fufu a Cross-River (hoto)

Wani mai digiri ya saci fufu a Cross-River (hoto)

An kama wani mutumi da ya yi ikirarin cewa ya kammala digiri a yayinda yake kokarin satan fufu a yankin Ikom dake jihar Cross River.

An tissa keyarsa dauke da katon robar fufu da ya sata a kansa yayinda mutane da dama suka dauki hotunan sa. An ce ya fashe da kuka kan wannan abun kunyan.

KU KARANTA KUMA: An dakatar da Shugaban hukumar NHIS, kan zargin aikata zamba

Wani mai digiri ya saci fufu a Cross-River (hoto)

Matashin dauke da roban fufu a kai (Hoto; Instagram, Instablog9ja)

Ga ban dariya ga abun ban haushi, wannan abun kunya har ina.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Kiranye: Dino Melaye ya aika sabon gargadi ga hukumar zabe kan batun kiranyen da 'yan garinsu ke kokarin yi masa

NAIJ.com
Mailfire view pixel