Hotunan kafin aure: Mawakin ‘Bashin Gaba’, Ahmad M. Sadiq zai kara aure

Sanannen mawakin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ahmad M. Sadiq na shirin angwancewa.

Mawakin wanda ya yi fice gurin hada kida yana da akalla wakoki 200 da yayi nasa na kansa.

M. Sadiq, kamar yadda aka fi saninsa das hi a Kannywood ya yi ta maza, inda ya zakulo sarauniya a cikin mata zai kara a kan wacce yake da ita a gida.

KU KARANTA KUMA: An dakatar da Shugaban hukumar NHIS, kan zargin aikata zamba

Ko ba komai dai, ai ance biyu ta fi daya. Kuma ma a wannan zamani, duk wani wanda ya ke da halin ya kara kamar M. Sadiq, bai kamata ya yi kasa a guiwa ba, duba da yawaitar ‘yan mata maras aure a kasar Hausa.

Ga hotunan masoyan guda biyu a kasa:

Hotunan kafin aure: Mawakin ‘Bashin Gaba’, Ahmad M. Sadiq zai kara aure

Ahmed Sadiq da amaryarsa Hoto: Alummata

Hotunan kafin aure: Mawakin ‘Bashin Gaba’, Ahmad M. Sadiq zai kara aure

Mawakin ‘Bashin Gaba’, Ahmad M. Sadiq zai kara aure

Hotunan kafin aure: Mawakin ‘Bashin Gaba’, Ahmad M. Sadiq zai kara aure

Masoyan usuli

Hotunan kafin aure: Mawakin ‘Bashin Gaba’, Ahmad M. Sadiq zai kara aure

Katin gayyata na masoyan

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP magoya bayan Ali Modu Sheriff sun shilla zuwa APC

NAIJ.com
Mailfire view pixel