Hatsarin mota ya janyo asaran rayuka 5 a Legas

Hatsarin mota ya janyo asaran rayuka 5 a Legas

Wani mummunan hatsari ya auku a jhar Legas kudu maso yammacin Najeriya, inda wata katafariyar sundukin daukan kayayyaki ta fada kan wata motar haya kirar bas.

Wannan lamari ya auku ne a ranar asabar 8 ga watan Yuli a unguwar Ojota ta jihar Legas, inda mutane biyar suka rasa rayukansu a sakamakon hatsarin.

KU KARANTA: Hukumar DSS za tayi wa Ayo Fayose kamun da ba zai fita ba

Da kyar aka samu damar ceto rayukan mutane 3 da hatsarin ya rutsa dasu, inda jama’an da suka taru a wajen suka garzaya dasu asibiti don samun kulawar gaggawa.

Hatsarin mota ya janyo asaran rayuka 5 a Legas

Hatsarin

Dama tun a baya gwamanatim jehar lagos sun dade suna jan kunen direbobin masu dakon sundukin kaya daga tashar jiragen ruwa ta kasa akan kula dokokin tuki da dokokin hanya.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Shugaba Muhammadu ya halarci zama da Donald Trump

Shugaba Muhammadu ya halarci zama da Donald Trump

Shugaba Muhammadu ya halarci zama da Donald Trump
NAIJ.com
Mailfire view pixel