Madalla! Dubun wasu masu garkuwa da mutane su 7 ta cika a Kano

Madalla! Dubun wasu masu garkuwa da mutane su 7 ta cika a Kano

- Dubun masu garkuwa da mutane ta cika a Kano

- Rundunar DSS ne dai suka bankado su

- Mutanen dai ance a karamar hukumar Kumbotso suke

Jami'an tsaron kasar nan ta Najeriya sun bayyana wa jama'a cewa sun samu nasarar kama wasu mutane da ake kyatata zaton masu yin garkuwa da mutane ne don su karbi fansa a jihar Kano ta arewacin Najeriya.

Hukumar nan ce dai ta jami'an tsaro na farin kaya watau DSS ta bayyana wa majiyar mu hakan a cikin wata takardar da ta aike mata.

Madalla! Dubun wasu masu garkuwa da mutane su 7 ta cika a Kano

Madalla! Dubun wasu masu garkuwa da mutane su 7 ta cika a Kano

NAIJ.com ta samu labarin cewa mutanen da aka kama kuma dai dukkanin su yan karamar hukumar Kumbotso ne ta jihar.

Sunayen mutanen da aka kama dai sun hada da

Jolly David da Iliya Alhaji Muhktar da Usha'u Hassan da kuma Muazu Usman a jihar Kano, kamar yadda sanarwar ta bayyana.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP magoya bayan Ali Modu Sheriff sun shilla zuwa APC

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP magoya bayan Ali Modu Sheriff sun shilla zuwa APC

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP magoya bayan Ali Modu Sheriff sun shilla zuwa APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel