Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa

-An shafe kwana biyu ana ruwa a garin Legas wanda hankan yayi sanidiyar ambaliyar ruwa

-Ruwan ya mamaye motocin hawa, gidaje da sauran kayan masarufi

-Mutane sunyi kira da hukumar gagawa ta kawo musu taimako

Ruwan saman mai karfi dai ya fara ne tun daren jiya har safiyar yau bai tsaya ba. Wannan yasa magudanan ruwa ta tituna duk sun chika makil da ruwa. Daga bisani ruwan ya shiga gidajen mutanen unguwar.

Mutanen da abin ya shafa dai suna ta daukan hotuna suna sa wa a shafukan sada zumunta. Ga wasu daga cikin hotunan a kasa.

Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa
Ruwa ya mamaye civic centre a legas

Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa
Ruwa ya shiga cikin wani gida a unguwar Lekki

Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa
Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa

Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa
Ruwa ya mamaye tashan tsayawar mota a unguwar Lekki

Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa
Gidan wasu bayin Allah da ruwa ya shiga a Legas

Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa
Teku na kokarin hadiye Jihar Legas, dubi Hotunan ambaliyar ruwa

Allah ya kiyaye gaba. Ameen.

KU KARANTA KUMA: Ko za'a tumbuke Osinbajo?

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel