• 363

    USD/NGN

Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki (hotuna)

Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki (hotuna)

- Dakarun sojin Najeriya na nan suna takar yan ta’addan Boko Haram

- ‘Yan ta’addan na ta kai takkadama a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya tun shekara ta 2009

A wani yunkuri na kakkabe Arewa maso Gabas daga aikin ta’addan Boko Haram, sojin Najeriya na nan suna shiri domin yakar ta’addanci.

KU KARANTA KUMA: Wani kansilan arewa ya rarraba wa manoma kyautar takin zamani

Zaku tabbatar da hakan daga wasu sababbin hotunan su dake shafukan zumunta wanda ya nuna yadda sojin ke shawagi a sama.

Kalli hotunan a kasa

Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki

Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki Daga: Twiitter, @MurtalaIbin

Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki (hotuna)

Ko tsuntsye sai sun sara maku Daga: Twiitter, @MurtalaIbin

Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki (hotuna)

Allah ya taimaki sojin Najeriya Daga: Twiitter, @MurtalaIbin

Dakarun sojin Najeriya a bakin aiki (hotuna)

Dodannin makiyan Najeriya Daga: Twiitter, @MurtalaIbin

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

An jinjinawa wasu Gwamnoni game da irin rawar da su ke takawa

An jinjinawa wasu Gwamnoni game da irin rawar da su ke takawa

Gwamnatin Tarayya ta yabawa wasu Gwamnoni 4 a Kasar; ko ka san dalili
NAIJ.com
Mailfire view pixel