YANZU-YANZU: Osinbajo ya tafi Landan domin ganawar gaggawa da Buhari

YANZU-YANZU: Osinbajo ya tafi Landan domin ganawar gaggawa da Buhari

Mukaddashin shugaban kasan Najeriya, farfesa Yemi Osinbajo, ya tashi domin zuwa kasar Ingila domin ganawa da maigidansa, shugaba Muhammadu Buhari.

YANZU-YANZU: Osinbajo ya tafi Landan domin ganawar gaggawa da Buhari

YANZU-YANZU: Osinbajo ya tafi Landan domin ganawar gaggawa da Buhari

NAIJ.com ta samu wannan labarai daga bakin fadar shugaban kasa a shafinta Fezbuk inda ta bayyana cewa:

“Mukaddashin shugaban kasan Najeriya, farfesa Yemi Osinbajo, zai gana da shugaba Muhammadu Buhari a yau kuma zai dawo suna gama ganawar.”

KU KARANTA: Wani dalibin soja ya hallaka a Bayelsa

Zaku tuna cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tafi birnin Landan kimanin kwanaki 70 da suka gabata domin jinya a kasar Ingila.

A jiya ne uwargidansa, Hajiya Aisha Buhari tace Allah ya karbi addu'o'in yan Najeriya game da shugaba Buhari.

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
‘Yan majalisar tarayya na kudu maso gabas sun yi Allah wadai ga kalaman soji a kan IPOB

‘Yan majalisar tarayya na kudu maso gabas sun yi Allah wadai ga kalaman soji a kan IPOB

‘Yan majalisar tarayya na kudu maso gabas sun yi Allah wadai ga kalaman soji a kan kungiyar IPOB
NAIJ.com
Mailfire view pixel