• 363

    USD/NGN

YANZU-YANZU: Osinbajo yayi zaman sa’a 1 da Buhari, amma ya ki furuci akan ganawar

YANZU-YANZU: Osinbajo yayi zaman sa’a 1 da Buhari, amma ya ki furuci akan ganawar

Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbaj, a ranan Talata yayi ganawar gaggawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari kafin ya dawo Abuja da wuri.

Game da cewar Reuters, Mr. Osinbajo ya sauka da daddare ne a gidan Abuja, inda shugaba Buhari ke jinya tun ranan 8 ga watan Mayu.

Osinbajo yayi ganawar sa’a 1 kacal ba tare fadawa kowa abinda suka tattauna ba.

YANZU-YANZU: Osinbajo yayi zaman sa’a 1 da Buhari, amma ya ki furuci akan ganawar

YANZU-YANZU: Osinbajo yayi zaman sa’a 1 da Buhari, amma ya ki furuci akan ganawar

Mai magana da yawun mataimakin shugaban kasa, Laolu Akande ya bayyana cewa Osinbajo zai dawo Abuja idan suka gama ganawar.

KU KARANTA: Likitocin Najeriya sun duba mutane 1000 kyauta

A daren 7 ga watan Mayu ne shugaba Muhammadu Buhari ya tafi kasar Ingila domin jinya bayan an sako yan matan Chibok 82.

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Gwamnan jihar Borno ya umarnin dauka matasa 300 aiki

Gwamnan jihar Borno ya umarnin dauka matasa 300 aiki

Gwamnatin jihar Borno na shirin dauka ma'aikata masu digiri 300 aiki
NAIJ.com
Mailfire view pixel