An hana siyar da giya, karuwanci, gidajen sinima a Jihar Zamfara

An hana siyar da giya, karuwanci, gidajen sinima a Jihar Zamfara

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa an kafa dokar hana siyar da kayan maye wato giya, hana harkar karuwanci, da kuma rufe gidajen kallo da na caca.

Shugaban karamar hukumar Kauran Namoda, Lawal Abdullahi ne ya sanar da wannan doka a karamar hukumar da yake shugabanta.

A cewar Lawal, gwamnatin karamar hukumar ta sanya wannan oka ne a kokarinta na ganin ta gyaro wani Baraka dake addabar yankin, musamman kan yadda arbiyar matasa da lalacewarsu ya yawaita a garin.

An hana siyar da giya, karuwanci, gidajen sinima a Jihar Zamfara

An hana siyar da giya, karuwanci, gidajen sinima a Jihar Zamfara

KU KARANTA KUMA: Boko Haram sun kuma kai hari a iyakar Kamaru da Najeriya, mutane 16 sun mutu

A ce ba zai yiwu su zuba idanu suna kallon yadda mutane ke kauce hanya batare da sun dauki mataki a kai ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko

Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko

Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko
NAIJ.com
Mailfire view pixel