Kalli mataimakin kwamishinan dan sandan da ya kama madugun masu garkuwa da mutane Evan (hotuna)

Kalli mataimakin kwamishinan dan sandan da ya kama madugun masu garkuwa da mutane Evan (hotuna)

Kamar yadda muka kawo maku rahoton kama madugun masu garkuwa da mutane, Evans a baya, bayan ya fada tarkon dakarun rundunar ‘yan sandan Najeriya.

A nan mun kawo maku hotunan jarumin dan sanda kuma mataimakin kwamishina, Abba Kyari wanda shine wanda ya jagoranci farautar fitaccen mai garkuwa da mutanen.

A baya dai NAIJ.com ta rahoto cewa a watan Yunin da muke ciki ne dai Evans ya fada tarkon Yan sanda bayan ya kwashe kimanin shekaru bakwai zakara na bashi sa’a.

KU KARANTA KUMA: Ambaliyar ruwa ya ci gidaje a Birnin Kebbi

Ga hotunan Abba Kyari tare da daya daga cikin ingantattun tawagarsa wanda suka dauka a jihar Kaduna garin gwamna.

Kalli mataimakin kwamishinan dan sandan da ya kama madugun masu garkuwa da mutane Evan (hotuna)

Abba Kyari jarumin da ya cafke madugun masu garkuwa da mutane tare da tawagar sa Hoto: Twitter: @Insidearewa

Kalli mataimakin kwamishinan dan sandan da ya kama madugun masu garkuwa da mutane Evan (hotuna)

Ya zamo jarumin maza tun bayan afkuwar al'amarin Hoto: Twitter: @Insidearewa

Kalli mataimakin kwamishinan dan sandan da ya kama madugun masu garkuwa da mutane Evan (hotuna)

Kalli mataimakin kwamishinan dan sandan da ya kama madugun masu garkuwa da mutane Evan Hoto: Twitter: @Insidearewa

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/?ref=page_internal#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
‘Yan majalisar tarayya na kudu maso gabas sun yi Allah wadai ga kalaman soji a kan IPOB

‘Yan majalisar tarayya na kudu maso gabas sun yi Allah wadai ga kalaman soji a kan IPOB

‘Yan majalisar tarayya na kudu maso gabas sun yi Allah wadai ga kalaman soji a kan kungiyar IPOB
NAIJ.com
Mailfire view pixel