Assha! An damke mutane 3 dauke da kanun mutane 2 a wannan jihar (Karanta)

Assha! An damke mutane 3 dauke da kanun mutane 2 a wannan jihar (Karanta)

Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yana nuni ne da cewa jami'an rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Ogun dake a kudancin Najeriya sun samu nasarar damke wasu katti 3 da kanun mutane 2.

Wadanda aka kama din dai sun hada da Saibu popoola, Aliu Ajiroba da Jimoh Ijiola kamar yadda sanarwar tasu ta sanar wadda mai magana da yawun rundunar Abimbola Oyeyemi ya sanyawa hannu.

Assha! An damke mutane 3 dauke da kanun mutane 2 a wannan jihar (Karanta)

Assha! An damke mutane 3 dauke da kanun mutane 2 a wannan jihar (Karanta)

NAIJ.com ta samu labarin cewa mai magana da yawun rundurar ya bayyana cewa wadanda suka kama din sun kama sune suna kokarin ficewa daga Najeriya su tsallaka kasar Benin.

Shi kuwa a nashi jawabin, kwamishinan yan sandan jihar Ahmed Iliasu ya kara da cewa yanzu haka dai har an turasu bangaren binciken sirri na rundunar domin samun karin bayani.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko

Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko

Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko
NAIJ.com
Mailfire view pixel