• 363

    USD/NGN

Furucin matasan Arewa yayi dai-dai, Karen bana ne maganin zomon bana - wani babban masani

Wani babban masani kuma sharhi kan al'amurran yau da kullum wanda kuma yake zaune a kasar Amurka mai suna Dr. Safiyanu Ali ya bayyana matakin da matasan arewa suka dauka wajen takawa Nnamdi Kanu birki a matsayin wanda yayi dai-dai.

Shi dai wannan babban masanin bayyana hakan ne a cikin wata fira da yayi da majiyar mu daga can inda yake zaune din watau kasar ta Amurka.

Furucin matasan Arewa yayi dai-dai, Karen bana ne maganin zomon bana - wani babban masani

Furucin matasan Arewa yayi dai-dai, Karen bana ne maganin zomon bana - wani babban masani

NAIJ.com ta tsinkayi cewa yace: "matasan arewacin Najeriya sun gaji da rashin mutuncin Nnamdi Kanu shi ya jawo batun baiwa 'yan kabilar Igbo wa'adi."

Haka zakila masanin ya bayyana cewa zaman Najeriya a matsayin dunkulalliyar kasar guda shine mafi a'ala ga kasar baki daya amma kuma kar a maida hakan ya zama dole.

Related news

Masu tsegumin neman al'ummar Biyafara aljihunsu kawai suke ma wa - Olumba Olumba

NAIJ.com
Mailfire view pixel