Asibiti ta gudanar da aikin canjin gwiwa a Wamakko

Asibiti ta gudanar da aikin canjin gwiwa a Wamakko

A jihar Sokoto-asibitin orthopedic, Wamakko, a Wamakko karamar jihar Sokoto a ranar Lahadi (23rd Yuli, 2017) tayi nasarar gudanar da wani hadin gwiwa gabaki daya a kan gwiwar wata mai shekara hamsin,wadda ba'a son a fadi sunanta.

Babban darekta likitan asibitin, Dr Nuradeen Altine Aliyu, ya bayyana hakan ga manema labarai a Wamakko a ranar Litinin.

Aliyu ya bayyana cewa,anyi nasarar aikin tiyata da aka gudanar a ranar wa mace wanda take fama da Osteoathritis ciwon gwiwa mai tsanani.

Asibitin orthopedic Wamakko
Asibitin orthopedic Wamakko

Ya ce, '' An gudanar da aikin na da likitoci na asibitin da abokan aikinsu daga asibitin orthopedic na kasar, Dala a jihar Kano."

KU KARANTA KUMA:Sakkwato: Gwamnatin jihar Sakkwato ta kashe biliyan 1.3 a kan tallafawa dalibai a cikin shekaru 2

''Ko wani aikin gwiwa daya ya kama miliyan daya, Saboda haka duka gwiwan ya kama miliyan biyu kawai N 2million,saboda tallafi da gwamnatin jihar ta bayar.

'' Tiyatan zai iyi kama wa kusan miliyan biyar a ko wani gwiwa da a kasar waje ne,zai kama miliyan goma kenan a duka gwiwa biyu."

'' Wannan ba karamin babban taimako akayi mata ba, idan aka kwatanta da sauran wurare kamar India, Misira ko Jamus.'

Asibiti ta gudanar da aikin canjin gwiwa a Wamakko
Asibiti ta gudanar da aikin canjin gwiwa a Wamakko

Aliyu ya yaba wa gwamnatin jihar domin samar da abubuwan da ake bukata domin wannan tiyata cikin saukin kudi,da wasu kyaututtuka.

Asibiti ta gudanar da aikin canjin gwiwa a Wamakko
Asibiti ta gudanar da aikin canjin gwiwa a Wamakko

Asibiti ta gudanar da aikin canjin gwiwa a Wamakko
Asibiti ta gudanar da aikin canjin gwiwa a Wamakko

Kakale ya bayyana cewa, asibitin yana da kayan aiki da kuma masu aiki don samar da wani sashi na orthopedic da sauran ayyukan kiwon lafiya,a farashi mafi sauki.

''Wannan shi ne mafi alhẽri daga nazari a kan kiwon lafiyan yawon shakatawa.

''Gwamnatin jihar za ta ci gaba da goyon bayan asibitin gurin yin aiki yadda ya kamata, ya kawo karin taimako ga marasa lafiya a jihar da kuma wasu sassan Najeriya,''

Ana iya tuna cewa asibitin ya gudanar da aikin sau biyu na irin wannan tiyata a watan Maris, 2017, daya akan duka gwiwoyi na biyu kuma a gwiwa daya.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel