Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

- Babbar jam'iyya mai adawa a Najeriya PDP tana gudanar da babban taron gangamin ta a yau Asabar 12 ga watan Agusta

- Jam'iyyar ta PDP tana gudanar da babban taron nata a babban filin taro na Eagle Square a garin na Abuja

- Jaridar ku mai farin jini ta a babban filin wasan domin kawo maku yadda za'a toya wainar a cinye

Tuni dai wurin taron ya dau harama inda manyan baki daga ko ina a cikin Najeriya suka hallara domin shaida yadda taron zai kasance wanda shine irin sa na farko tun bayan da kotun koli ta ba bangaren Sanata Makarfi gaskiya a kan bangaren Sanata Ali Modu Sheriff.

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

NAIJ.com Mun samu kuma cewa manyan baki da suka hada da gwamnonin jam'iyyar masu ci da ma kuma tsaffi, Sanatoci da dai dukkan masu fada aji a jam'iyyar tuni suka hallara babban filin don yi taron.

Haka ma dai magoya bayan jam'iyyar daga sassa daban daban na Najeriya suma dai sun hallara.

KAI TSAYE:

Magoya bayan jam'iyyar ta PDP ta gabza fada

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

- Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya iso taron

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

Kai tsaye! Ku biyo mu don ji da kuma ganin yadda babban taron gangamin PDP ke gudana a Abuja

Source: Hausa.naij.com

Related news
Ba sauki: Hukumar EFCC ta zagaye katafaren gidan Abdurrasheed Maina

NAIJ.com
Mailfire view pixel