Taurin kai: 'Yan shi'a sun sake yin wani babban ganganin neman a sako Zakzaky

Taurin kai: 'Yan shi'a sun sake yin wani babban ganganin neman a sako Zakzaky

Wasu dandazon mabiya mazhabar shi'a a Najeriya sun fito sun rufe tituna da dama a garin Yola na jihar Adamawa inda suka gudanar da wata zanga-zangar neman a sako masu jagoran su Malam Ibrahim Zakzaky wanda a halin yanzu yake a hannun jami'an gwmnatin Najeriya.

A lokacin gangamin, dandazon mabiyan na Shi'a sun gudanar da tattakin ne har zuwa ofishin hukumar nan ta kare hakkin bil'adama dake a can garin na Yola inda suka gabatar da koken su .

Taurin kai: 'Yan shi'a sun sake yin wani babban ganganin neman a sako Zakzaky

Taurin kai: 'Yan shi'a sun sake yin wani babban ganganin neman a sako Zakzaky

NAIJ.com ta samu cewa a yayin da suka isa ofishin na hukumar, sun samu tarba ta musamman daga mahukuntan ta inda kuma daga bisani suka alkawarta masu cewa zata bi kadin abun, za ta kuma ga yadda zata yi ta tilastawa gwamnati ta saki jagoran na su.

Mai karatu dai zai iya tuna cewa jami'an tsaron Najeriya sun kama shugaban ne dai tare da uwar gidan sa a tun watan Disambar shekara ta 2015 bayan da aka yi wata hatsaniya tsakanin.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi
NAIJ.com
Mailfire view pixel