Abin Al'ajabi: Sunan Allah ya bayyana a jikin naman ragon layya

Abin Al'ajabi: Sunan Allah ya bayyana a jikin naman ragon layya

NAIJ.com ta kawo muku rahoton wani bawan Allah da yayi gamo da sunan Allah a jikin wasu tsokoki guda biyu na ragon su na layya, inda ya bayyanawa duniya wannan abun al'ajabi a shafin sa na dandalin sada zumunta

Wani dan kasar Najeriya ya yi gamo da abin al'ajabi, yayin da sunan Allah mai girma ya bayyana a jikin wata tsokar nama ta ragon layya da suka yanka a bikin babbar sallar da ta gabata kwanaki kadan.

Abin Al'ajabi: Sunan Allah ya bayyana a jikin naman ragon layya

Abin Al'ajabi: Sunan Allah ya bayyana a jikin naman ragon layya

Abin Al'ajabi: Sunan Allah ya bayyana a jikin naman ragon layya

Abin Al'ajabi: Sunan Allah ya bayyana a jikin naman ragon layya

Abin Al'ajabi: Sunan Allah ya bayyana a jikin naman ragon layya

Abin Al'ajabi: Sunan Allah ya bayyana a jikin naman ragon layya

Shi dai wannan bawan Allah, wanda yake amfani da sunan Abdullateeph Da Prince Adeyemie a shafin sa na dandalin sada zumunta, ya bayyana cewa, yayi gamo da sunan Allah ne a jikin soyayyar tsokar nama ta ragon su na layya, inda ya dauki hotuna kuma ya watsa a shafin sa na Facebook.

KU KARANTA: Makarfi ya gargadi shugabannin PDP na jihohi akan tsayawa takara

Ya kuma rubuta a shafin na sa cewa: "Wallahi na shaida babu wani sarki sai Allah. Na saba jin zantuttukan bayyanar sunan Allah akan abubuwa da dama. Amma yau, na tabbatar da kaina."

"Sunan Allah ya bayyana a jikin wata tsokar nama ta ragon mu na layya bayan an soya, kuma wannan shi yake nuna kadaitakar Allah da kuma buwayarsa. Sunan ya bayyana a jikin tsokoki biyu. #AllahuAkbar"

Don shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Shin wa ya fi yin karya, maza ko mata?

Source: Hausa.naij.com

Related news
Buhari yayi umurnin hada tashar jirgin kasa zuwa manyan biranen jihohi 36

Buhari yayi umurnin hada tashar jirgin kasa zuwa manyan biranen jihohi 36

Buhari yayi umurnin hada tashar jirgin kasa zuwa manyan biranen jihohi 36
NAIJ.com
Mailfire view pixel