Zan cigaba da yin bakin kokari na Inji Shugaban kasa Buhari

Zan cigaba da yin bakin kokari na Inji Shugaban kasa Buhari

- Shugaba Buhari ya sha alkawashin ganin an ji dadi a Kasar nan

- Shugaban kasar yace zai cigaba da yin iya bakin kokarin sa

- Shugaba Buhari ya bayyana wannan ne a gidan sa a Daura

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawarin ganin lallai 'Yan Najeriya sun ji dadi a mulkin sa.

Zan cigaba da yin bakin kokari na Inji Shugaban kasa Buhari

Shugaban kasa Buhari tare da Sarkin Katsina

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana wannan ne a lokacin da Kungiyar wasu manoma da 'yan kasuwa karkashin jagorancin Zannan Daura su ka kai masa ziyara a gida. Jama'ar sun bayyana cewa samun lafiyar da Shugaban kasar yayi ikon Allah ne.

KU KARANTA: Ka ji abin da Buhari yayi wa Ganduje

Zan cigaba da yin bakin kokari na Inji Shugaban kasa Buhari

Shugaba Buhari a Garin Daura

Shugaban kasar yayi alkawarin cigaba da yin bakin kokarin sa na ganin ga tafiyar da mulkin Kasar yadda ya kamata. Shugaban yace yayi murnar ganin wadannan Jama'a kuma yana neman goyon bayan su wajen ganin 'yan kasar sun ji dadin mulkin sa.

Dazu NAIJ Hausa sun kawo maku abin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fadawa mai-kwaikwayon nan na sa MC Tagwaye a lokacin da su ka hadu a Garin Daura.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
A kori Buhari: Kwankwaso ya naɗa Buba Galadima shugabam yaƙin neman zaɓensa a takarar shugaban ƙasa

A kori Buhari: Kwankwaso ya naɗa Buba Galadima shugabam yaƙin neman zaɓensa a takarar shugaban ƙasa

A kori Buhari: Kwankwaso ya naɗa Buba Galadima shugabam yaƙin neman zaɓensa a takarar shugaban ƙasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel