Wani dan Najeriya yace yakan kasance cikin nishadi a duk lokacin da yaji anyi kudi da mata (hotuna)

Wani dan Najeriya yace yakan kasance cikin nishadi a duk lokacin da yaji anyi kudi da mata (hotuna)

Wani dan Najeriya ya fada wa duniya yanda yake ji idan ya samu labari akan cewa anyi amfani da mata wajen asiri.

Saurayin mai suna Lion Hoyes ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook.

A jawabin sa, abun farin ciki ne duk lokacin da ya samu labarin anyi asiri da mata saboda akwai mata da son mazaje masu arziki.

Ya kara da cewa, matan zamanin nan sun fi son mazaje masu manyan motoci.

Wani dan Najeriya yace yakan kasance cikin nishadi a duk lokacin da yaji anyi kudi da mata (hotuna)

Wani dan Najeriya yace yakan kasance cikin nishadi a duk lokacin da yaji anyi kudi da mata

"Bana tausaya musu a duk lokacin da naji anyi asiri dasu. Har ya kai ga ina jin dadin ganin irin labaran a shafinsa na facebook. Kun san me? Babu mace da zata so zama a motar Toyota Camry (Muscle). Duk sun gwammaci Benz”

KU KARANTA KUMA: Hajj 2017: Mahajjata 'yan Najeriya da suka rasu sun kai 14 cikin su harda wani mai'akacin NAHCON

Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Hukumar NAPTIP ta cafke wata mata da ta kona kanwar mijinta da tafasashshen ruwa

Hukumar NAPTIP ta cafke wata mata da ta kona kanwar mijinta da tafasashshen ruwa

Hukumar NAPTIP ta cafke wata mata da ta kona kanwar mijinta da tafasashshen ruwa
NAIJ.com
Mailfire view pixel