Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako

Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako

- Ba za’a gudanar da zaman majalisa na wnanna makon ba

- Ministan bayanai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana haka a wata sanawar labarai

- Mohammed yace bikin Sallah babba bai bada sararin shirya taron makon ba

Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako.

Ministan bayanai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana haka a wata sanawar da NAIJ.com ta samu.

Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako

Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako

Sanarwar wacce ke dauke da sa hannun mataimaki na mussaman ga ministan, Segun Adeyemi, ya bayyana cewa an soke zaman majalisar ne saboda rashin isashen lokacin shirya takardu don taron.

KU KARANTA KUMA: Aliko Dangote ya halarci bikin dan tsohon gwamnan jihar Ekiti (hotuna)

A baya shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soke zaman majalisa wanda aka shirya gudanarwa a ranar Laraba, 23 ga watan Agusta.

Sannan shugaban kasar ya yi fitowarsa ta farko a ranar Laraba, 30 ga watan Agusta, tun bayar dawowarsa daga hutun jinya a ranar Asabar, 19 ga watan Agusta.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kana kana da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naij.com

Related news
Saura kiris mu ci nasara game da karin kudin albashin ma'aikata

Saura kiris mu ci nasara game da karin kudin albashin ma'aikata

Karin albashi: Shugaban kungiyar kwadago yayi wa ma'aikatan kasar nan bushara
NAIJ.com
Mailfire view pixel