Jami'ar Kaduna ta dade yayin da NASU da NAT suka tafi yajin aiki

Jami'ar Kaduna ta dade yayin da NASU da NAT suka tafi yajin aiki

- Jami'ar Kaduna ta dade yayin da NASU,SSA da NAT suka tafi yajin aikin sai baba-ta-gani wanda tuni kungiyar ASUU suka tafi

- Gwamnatin tarayya ta ki cika musu alkawarin da ta dauka

- Dalibai har yanzu suna zaman dirshan a gida

Kungiyar NASU, SSA da NAT sun tafi yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar Litinin wanda tuni kungiyar ASUU suka tafi.

Daga bakin ciyaman na Kungiyar, Kantoma Bala ya shaidawa gidan jaridar NAN a ranar Talata a Kaduna cewa kungiyar sun hada kungiya ta JAC da zata bibiyi yajin aikin.

Ma'aikatan jam'iar jihar Kaduna sun tafi yajin aiki

Jami'ar Kaduna ta yashe yayin da ma'aikata suka tafi yajin aiki

Yajin aikin ya shafi ma'aikatan jami'o'in kasa baki daya don haka NASU ma na daga cikin ma’aikatan jami’o’in kasa.

Dalilin da ya sa suka tafi yajin aikin umarni ne daga shugabannin su domin gwamnatin tarayya ta ki cika musu alkawarin da ta dauka a 2009.

DUBA WANNAN: Manoman Jigawa sun rungumi sana'ar noman dankali

Kungiyar na so gwamnati ta cika musu alkawrin da ya hada da matsalar rashin biyan su albashi cikakke a kan kari, ayyuka da gwamnati bata karasawa da rashin kayan karatu a azuzuwa.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Source: Hausa.naij.com

Related news
Budaddiyar Wasika zuwa ga Abubakar Sheqau, daga Mubarak Bala: Martani na sakon Bidiyon Boko Haram

Budaddiyar Wasika zuwa ga Abubakar Sheqau, daga Mubarak Bala: Martani na sakon Bidiyon Boko Haram

Budaddiyar Wasika zuwa ga Abubakar Shekau, daga Mubarak Bala: Martani na sakon Bidiyon Boko Haram
NAIJ.com
Mailfire view pixel