Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna,bidiyo)

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna,bidiyo)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zantarwa a fadar shugaban kasa dake Abuja.

NAIJ.com ta tattaro cewa taron ya fara ne da misalin karfe 11 na safe.

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna,bidiyo)

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna,bidiyo)

Fadar shugaban kasa ta bayyana hakan a shafin ta na Aso Rock a Facebook a ranar Laraba, 4 ga watan Oktoba, lokacin da suka wallafa bidiyon taron.

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna,bidiyo)

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna,bidiyo)

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa

A halin yanzu, NAIJ.com ta rahoto cewa fadar shugaban kasar Najeriya ta karyata zargin cewa shugaba Muhammadu Buhari a lokacin mulkin san a soja a 1983, ya hana Ambasada Peter Onu daga zama shugaban kungiyar hadin kan Afrika.

KU KARANTA KUMA: Biyafara: Da kamata yayi a tsige Buhari - Ahamba

A wasu rubutu da babban kakakin shugaban kasar Garba Shehu ya saki, fadar shugaban kasa ta yi bayanin cewa Onu bai samu matsayin ba saboda manyan kasashe kamar su Najeriya, Algeriya, Egypt Afrika ta Kudu da kuma Libya sun amince da cewa ba zasuyi shugabanci ba domin barin kananan kasashe suyi shugabanci

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Saura kiris mu ci nasara game da karin kudin albashin ma'aikata

Saura kiris mu ci nasara game da karin kudin albashin ma'aikata

Karin albashi: Shugaban kungiyar kwadago yayi wa ma'aikatan kasar nan bushara
NAIJ.com
Mailfire view pixel