Rundunar yan sanda sun kama wasu manyan yan fashi a arewa (hotuna)

Rundunar yan sanda sun kama wasu manyan yan fashi a arewa (hotuna)

- Rundunar yan sanda ta gurfanar da wasu manyan yan fashi da masu satar mutane

- An zargi yan ta’addan da addaban mutane a jihar Kaduna

- Kwamishin yan sandan Kaduna ne ya gurfanar dasu a hedkwatan yan sanda dake Kaduna

Rundunar yan sandan Najeriya ta sake wani gaggarumin nasara wajen yakar masu satar mutane yayinda a sabon aiki da ta gudanar ya kai ga kamun wasu manyan yan fashi da masu satar mutane.

A wani rubutu da gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya wallafa a shafinsa na Facebook, kwamishinan yan sandan jihar Kaduna, Agyole Abeh ne ya gurfanar da su a gaban hedkwatan yan sanda dake Kaduna.

An gurfanar dasu ne a jiya, Laraba, 4 ga watan Oktoba, inda rundunar ta kama su dauke da muggan makamai.

Ga hotunan a kasa:

Rundunar yan sanda sun kama wasu manyan yan fashi a arewa (hotuna)

Rundunar yan sanda sun kama wasu manyan yan fashi a arewa

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wasu gwamnonin Najeriya 17 za su gana a ranar Litinin a Legas

Wasu gwamnonin Najeriya 17 za su gana a ranar Litinin a Legas

Wasu gwamnonin Najeriya 17 za su gana a ranar Litinin a Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel