Yanzu Yanzu: Mambobin majalisar wakilai 2 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC

Yanzu Yanzu: Mambobin majalisar wakilai 2 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC

Mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party a majalisar wakilai sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress.

Wadanda suka sauya shekan sun hada da Zaphaniah Gisalo, da Yusuf Tijani, yan majalisa masu wakiltan mazabar Buari da jihar Kogi.

Yanzu Yanzu: Mambobin majalisar wakilai 2 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC

Yanzu Yanzu: Mambobin majalisar wakilai 2 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC

Gisalo ya kasance shugaban, kwamitin majalisa na yankin babban birnin tarayya.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari yayi shiru yayinda badakalar naira triliyan 9 ya billo a kamfanin NNPC

Sauya shekar wanda ya afku a bagiren majalisa ya fuskanci zanga-zanga daga yan majalisar PDP.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wasu gwamnonin Najeriya 17 za su gana a ranar Litinin a Legas

Wasu gwamnonin Najeriya 17 za su gana a ranar Litinin a Legas

Wasu gwamnonin Najeriya 17 za su gana a ranar Litinin a Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel