Tsohon shugaban hafsan soji, Victor Malu ya rasu

Tsohon shugaban hafsan soji, Victor Malu ya rasu

Wani tsohon shugaban hafsan soji, Janar Victor Malu ya mutu.

Jaridar Punch ta rahoto cewa tsohon shugaban hafsan sojin ya mutu a ranar Litinin, 9 ga watan Oktoba.

An haifi Malu a shekarar 1947 sannan ya rasu yana da shekaru 70 a duniya.

KU KARANTA KUMA: 2019: Babu abin da zai hana mu cin zabe Inji Osinbajo

Malu yayi aiki a matsayin shugaban hafsan soji a lokacin gwamnatin Olusegun Obasanjo koda dai an tsige shi a shekarar 2001.

An rahoto cewa shi ya jawo mummunan kisan kiyashi na Odi a jihar Bayelsa wanda yayi sanadiyan da sojoji suka kashe daruruwan yan farin hula.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Buhari yayi umurnin hada tashar jirgin kasa zuwa manyan biranen jihohi 36

Buhari yayi umurnin hada tashar jirgin kasa zuwa manyan biranen jihohi 36

Buhari yayi umurnin hada tashar jirgin kasa zuwa manyan biranen jihohi 36
NAIJ.com
Mailfire view pixel