Yadda kyamaran CCTV ya kama wai mutum yana sata a Ikeja

Yadda kyamaran CCTV ya kama wai mutum yana sata a Ikeja

- Kyamaran CCTV ya kama barawon waya a Ikeja

- Barawon ya shigo shagon a matsayin kwastoma wanda zai yi siyayya

- Manyan shaguna da dama Najeriya sun fara amfani da wannan kyamar wajen samar da tsaro

Kyamaran CCTV yakama wani dan Najeriya a lokacin da ya je satar wayar samsung a cikin wani shagon botique dake Ikeja GRA.

Wannan al’amari ya faru ne sati daya bayan kyamaran CCTV ya kama wani dan gwanjo da ya sace wayan Tecno a wata babbar shagon waya a jihar Kaduna

Yadda kyamaran CCTV ya kama wai mutum yana sata a Ikeja(VIDEO)

Yadda kyamaran CCTV ya kama wai mutum yana sata a Ikeja(VIDEO)

Manyan shaguna da dama a Najeriya sun fara amfani da kyamaran CCTV dan tabbatar da tsaro

KU KARANTA : 2019: Kai ne babban matsalar Najeriya; Omokri ya caccaki Buhari

Bincike ya nuna ma’uarata ma sun fara amfani da wannan kyamara a gidajen su, Musamman wanda zargi ya shiga tsakanin su.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Hukumar NAPTIP ta cafke wata mata da ta kona kanwar mijinta da tafasashshen ruwa

Hukumar NAPTIP ta cafke wata mata da ta kona kanwar mijinta da tafasashshen ruwa

Hukumar NAPTIP ta cafke wata mata da ta kona kanwar mijinta da tafasashshen ruwa
NAIJ.com
Mailfire view pixel