Wata matar aure ta tona asirin Faston cocin su da ye neme ta a shafin Whatsapp

Wata matar aure ta tona asirin Faston cocin su da ye neme ta a shafin Whatsapp

- Titilayo ta tona asirin faston cocin su da ya nemi ta da lalata a whatsapp

- Matar ta ce nasihohin Daddy Freeze ya bude idanun ta akan yadda Fatsoci suke yaudarar mabiyan su a coci

- Daddy Freeze ya shahara wajen sukar mallaman addinin krista

Wata tsaleliyan matar aure mai suna Titilayo ta tona asirin faston cocin su, wanda ya neme ta da lalata a shafin sa da zumunta na Whatsapp.

Matar wacce take amfani da sunar @tittylayor a shafin Instagaram ta saka hotonar zance da suka yi da faston a shafin ta na Instagaram.

Kuma ta tura ma wani ma’aikacin gidan rediyo mai suna Daddy Freeze a shafin sa na Instagaram.

Wata matar aure ta tona asirin Faston cocin su da ye neme ta a shafin Whatsapp

Wata matar aure ta tona asirin Faston cocin su da ye neme ta a shafin Whatsapp

Daddy Freeze ya shahara wajen sukar mallaman addini krista akan yadda suke gudanar al’amarun addini a Najeriya.

KU KARANTA : Boko Haram : Mun kashe Naira miliyan N400m wajen sayan men fetur din jiragen samar yaki – Rundunar sojin samar Najeriya

Daddy Freeze ya kalubalanci fastocin Najeriya da yin arziki da zufan talakawa, da kuma yaddda fastoci suke rayuwar jin dadi a kasar.

Matar ta bayyana yadda nasihohin Daddy Freeze ya bude idanun ta game da yadda fastoci a Najeriya suke yaudarar mabiyan su.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Karin albashi: Shugaban kungiyar kwadago yayi wa ma'aikatan kasar nan bushara

Karin albashi: Shugaban kungiyar kwadago yayi wa ma'aikatan kasar nan bushara

Karin albashi: Shugaban kungiyar kwadago yayi wa ma'aikatan kasar nan bushara
NAIJ.com
Mailfire view pixel